mercredi 2 janvier 2008

marubuci

marubuci mutumne tamkar ya kowa haka kuma marubuci mutumne da ya banbanta da kowa ,bana tunanin zaka yi laifi dan ka kira marubuci da sunan shu umi domin marubuci mutumne da ya ke rikida a dukkan lokacin da bukatar hakan ta taso idan muka duba wayannan musalan zamu amince da zanczna
1 a lokacin da marubuci yake tsaka da rubutunsa sai kuma rubutunnasa ya kawoshi gta nuna halaiya ko dabi a ko kuma yanayi tofa ai dolane ya rikide izuwa kamannin mai halin missaliana son baiyana wani lafazi irin na sarauta to sai fa marubici ya rikide ya koma sarki domin kwaykwayar halin sarauta haka kamar mai kudi ,malami ,boka ,almajiri ,talaka kai da dai sauransu
marubuci na gari

Aucun commentaire: